caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 36

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:36

وَإِنَّ ٱللَّهَ رَبِّى وَرَبُّكُمْ فَٱعْبُدُوهُ هَٰذَا صِرَٰطٌ مُّسْتَقِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma lalle Allah ne Ubangijina[1] kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan shi ne tafarki madaidaici."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70