وَلَقَدْ أَرْسَلْنَا مُوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَا وَسُلْطَٰنٍ مُّبِينٍ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma haƙĩƙa Mun aiki Mũsã da ãyõyin Mu, da dalĩli bayyananne.